FAYYATACCEN BAYANI NA MA'ANONI DA SHIRIYAR ALQUR'ANI

ghather phone ghather phone

Abubuwan da za’a iya yi da manhajar

Buɗe shafukan ayoyi ta hanyar sunan sura da lambar aya

Buɗe shafuka ta hanyar jerin surori da juzu’ai

Karanta ayoyi cikin sauti da muryar sheikh alhuzaifi

Samun damar bincike cikin ayoyin alkur’ani

Samun damar bincike cikin tafsiri da fassara

Samun damar kwafar ayoyi da yaɗa su ko yaɗa adreshin shafin

Samun damar tura ƙorafi a kan tafsirin

Muhimman abubuwan da ke cikin tafsirin

Bayanin surorin makkah da madina, tare da bijiro da adadin ayoyin surar, da abinda take karantarwa a farkon kowace sura

Rarraba ayoyin kowace sura gwargwadon abinda suke karantarwa

Bijiro da tafsiri cikin yaren hausa daga littafin “Audahu al- bayan Lima’aani wa Hidayaati Alkur’an” wallafar sheikh, Dr. Muhammad Sani Umar Musa

Tafsiri ne me saukin fahimta, ya kuɓuta daga kalmomi masu zurfin ma'ana, da keɓantattun babuka, don samar da madogara mai sauƙi wajen fahimtar abinda wahayi ya ƙunsa

Bijiro da fassarar ma’anonin Alƙur’ani; kowace aya a keɓance domin sauƙaƙe fahimtar ayoyin, gabanin bijiro da tafsirin wani adadi na ayoyin a haɗe

Taƙaituwa da fassarar ma’anar ayoyi ba tare da ambaton ma’anar kalmomi ba

Ɓangarorin da sukai tarayya a wannan aiki

Cibiyar Waƙafin Basa’ir don hidimar Alƙur’ani mai girma da ilimominsa

Cibiyar Bayyinat don nazarin Alķur’ani

Saukar da kwafin manhajar

Kwafin Android

Saukarwa

Kwafin iPhone da iPad

Saukarwa